Promo !

SHIRIN FARA KASUWANCI KASI NA 1

Le prix initial était : 75.000 CFA.Le prix actuel est : 25.000 CFA.

Catégorie :

Description

Wannan shiri na PÉPITE ACADEMY, wanda aka tsara 100% a Hausa, zai taimaka maka ka juya ra’ayinka zuwa kasuwanci mai dorewa kuma mai riba.

A cikin shirin, za ka koyi yadda ake:

  • Juya ra’ayi ya zama kasuwanci mai aiki

  • Fahimtar kasuwa da gina MVP

  • Amfani da Business Model Canvas

  • Koyon dabarun tallace-tallace da sayarwa

  • Gina kasuwanci mai ɗorewa na dogon lokaci

 

🎯 100% aiki, misalai na gaske


📍 A kan layi & a cikin aji


🎓 Tare da takardar shaida

Avis

Il n’y a pas encore d’avis.

Soyez le premier à laisser votre avis sur “SHIRIN FARA KASUWANCI KASI NA 1”

Votre adresse e-mail ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *